Gwamna Eno ya ce duk da yana ƙaunar PDP, ba ya hango nasarar jam'iyyar a zaɓuka masu zuwa, sakamakon rigingimun da jam'iyyar ke ciki.