Yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 145 — ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,782.