Ya ce Najeriya na bukatar gwamnatin da za ta kyautata wa ma'aikata domin karfafa musu guiwar gudanar da ingantaccen aiki