A jiya Laraba ce Allah Ya yi wa fitaccen mawaƙi a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, El-Mu’az Muhammad Birniwa, rasuwa. Rahotanni sun bayyana cewa…