An samu karin mutum 33 da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Jigawa, lamarin da ya kawo jimillar majinyatan jihar 116. Shugaban kwamitin…