Gwamnatin jihar Katsina ta ba da umarnin dakatar da sallar Juma’a a daukacin masallatan Juma’a na jihar daga makon gobe. Sakataren Gwamnatin Jihar Mustapha Inuwa,…