A tattaunawarta da Aminiya, wannan bakanuwar kuma kallabi tsakanin rawuna, CP Hauwa Ibrahim ta bayyana yadda rayuwa ta kasance mata tun daga kwalejin horon ’yan…