An yi gwanjon dan tinkiya mafi tsada a duniya, aka kuma sayar da shi a kan zunzurutun kudi Yuro 367,500 kwatankwacin dalar Amurka 490,000. Kudin…