Masarautar Katsina ta ba wa dagattai da masu unguwaninta horo a kan sasanta jama'a a matsayin ginshikin samun dauwamammen zaman lafiya.