Rundunar ’yan sanda na aiki tuƙuru domin ganin an gurfanar da duk waɗanda ke da hannu wajen kisan da kuma masu alaƙa da ƙone-ƙone.