A bana, sai da ƙyar muke iya fita da tireloli biyu a mako. Wannan saboda yadda manoma da yawa ba su samu damar noman cittar…