Amma abin da yake faruwa a bayan nan a jam’iyyar NNPP da tafiyar Kwankwasiyya ya koya mana darasi sosai.