An kashe wani dattijo tare da jikkata wasu da dama a wani rikicin sarauta a Karamar Hukumar Bogoro ta Jihar Bauchi.