Aminudeen ya nuna damuwa kan yadda wasu Musulmai ke shiga harkar caca, a lokacin azumin watan Ramadan.