Ban da ofishin shugabar makarantar, babu wani dakin karatu a makarantar da ke da kofofi ko tagogi ko sili mai kyau