A shekarar 2024 sau 12 babban layin wutar na ɗaukewa, lamarin da ya jefa miliyoyin jama'a cikin duhu.