Wasu da ake zargi ’yan bindiga ne sun kai wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Taraba, Jumai Kefas da ƙanwarsa, Atsi Kefas, hari. Aminiya ta ruwaito cewa…