’Yan Najeriya hudu ne sunayensu suka fito a jerin mutane biyar da suka fi shahara a Afirka a shekarar 2024.