Aminiya ta yi waiwaye domin sake kawo ire-iren abubuwan da suka faru a shekarar nan da muke shirin bankwana da ita.