Daraktan Yada Ra’ayoyin Jama’a na Cibiyar Shehu Musa Yar’adua, Amara Nwankpa, ya ce rashin sauraron ra’ayoyin jama’a yayin tsara jadawalin ayyukan da za a yi…