Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil a Jihar Kano ta dakatar a wani malaminta kan wahalar da dalibai.