Hajara Sanda ita ce mace ta farko da ta zama farfesa a fannin koyar da aikin jarida a Jami'ar Bayero da ke Kano