Akalla mutane 18,059 da suka hada da yara 795 da suka kamu da cutar AIDS suke karbar magani a Jihar Borno.