Wasu ’yan bindiga da ake kyautata zaton ’yan kungiyar Boko Haram na can suna cin Karen su ba babbaka a garin Garkida a jihar Adamawa.