Irin dangantaka da shaƙuwar da ke wasu abokai ta kai ga a wasu lokutan ma ba a iya banbance ko ’yan uwansu na jini ne