An saba yin girke-girge da kayan buɗa-baki iri-iri a watan Ramadana, amma kuma a bana azumin ya zo a cikin wani yanayi na matsin tattalin arziki