Ana zargin gobara ce ta yi sanadiyyar tashin abubuwan fashewa a Barikin Sojoji na Giwa, lamarin da ya girgiza unguwanni da dama a birnin