Karo na biyu kenan da tsohon Gwamnan yake shiga hannun Hukumar tun bayan barin kujerar gwamnati a 2019.