Majalisar Tarayya na ƙudirin ganin ta bunkasa ilimi a matakin farko da inganta ilimin sakandare da na kimiyya.