Majiyoyi sun ce ɗan ƙunar baƙin waken ya yi basaja a matsayin wanda ya je yin ta'aziyya a gidan rasuwar.