Majalisar ta ɗage zamanta zuwa ranar 22 ga watan nan na Yuli, 2025 bayan rasuwar tsohon shugaban ƙasa yana ɗan shekara 83