Bayan sakinsa, ya yi kira ga gwamnati da ta bai wa kowa ’yancin ra'ayi, ba tare da la'akari da addini ba.