Hukumar ta ce duk wanda bai ga kuɗinsa, ya tuntuɓi jami'an rajistar ƙaramar hukumarsa don ƙarin bayani.