✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sun bayar da ni

Wani mahaukaci ne yana tafiya sai ya ga wasu mutane suna Sallar gawa, sai ya shiga sahu shi ma. Da ya ji liman ya yikabbara…

Wani mahaukaci ne yana tafiya sai ya ga wasu mutane suna Sallar gawa, sai ya shiga sahu shi ma. Da ya ji liman ya yikabbara sai ya ji kowa ya yi kabbara. Da liman ya sake yin kabbara sai mahaukacin nan ya yi ruku’u. Ya duba sai ya ga kowa a tsaye, shi kadai ke a duke, sai ya dago ya ce: “Ho ’yan nema, sun bayar da ni!”
Daga danladi China Kano 08034463170