✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaban Majalisar Dokokin Kaduna ya yi murabus

Shugaban Majalisar Dokokin jihar Kaduna Alhaji Aminu Shagali, ya yi murabus daga mukaminsa. Alhaji Aminu, ya mika takardar murabu dinsa a ranar Talata lokacin da…

Shugaban Majalisar Dokokin jihar Kaduna Alhaji Aminu Shagali, ya yi murabus daga mukaminsa.

Alhaji Aminu, ya mika takardar murabu dinsa a ranar Talata lokacin da wasu ‘yan majalisar dokokin jihar ke yunkurin tsige shi daga kujerarsa.

Shugaban Kwamitin Yada Labarai na majalisar Tanimu Musa, ne sanar da takardar yin murabus da Alhaji Aminu Shagali, ya yi kuma ya ce tsohon Shugaban Majalisar zai ci gaba da aiyukansa a matsayin Dan Majalisar Dokokin Jihar.

Cikakken rahoton na nan tafe.