✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaba Buhari ya sake zaban Boss Mustapha da Abba Kyari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya tabbatar da Boss Mustapha, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya da Abba Kyari, a Matsayin shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya a wa’adi…

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya tabbatar da Boss Mustapha, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya da Abba Kyari, a Matsayin shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya a wa’adi na biyu.

Sabunta mukaman nasu ya fara aiki ne tun daga ranar 29 ga watan Mayu 2019.