✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shimfidar buredi

Wani Bafulatani ne ya je bakunta a birni, da gari ya waye sai aka kawo masa shayi da wainar kwai, aka dora buredin a kan…

Wani Bafulatani ne ya je bakunta a birni, da gari ya waye sai aka kawo masa shayi da wainar kwai, aka dora buredin a kan kwan, aka ajiye masa. Da ya zo sai ya sha shayi da buredin, ya bar kwan. Da aka tambaye shi cewa: “Ya ba ka ci kwan ba?” Sai ya ce: “Ai ina zaton wannan shimfidar buredin ce.”
Daga IBM, 07066320331