✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shawaraki

Wani gardi ne Basakkwace ya je ya yi dako ya samu ’yan kudinsa, ya je ya sayi fura curi goma ya ajiye. Da ya dawo…

Wani gardi ne Basakkwace ya je ya yi dako ya samu ’yan kudinsa, ya je ya sayi fura curi goma ya ajiye. Da ya dawo inda ya aje furar sai ya ga kowace daya an raba ta biyu, sai ya kama fada yana cewa: “Ni ba satar ce tai mani ciwo ba, shawaraki da aka maishe ni.”
Daga Hafsa Hamza Musa Fagge