✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rashin sani(17

Wani barawo ne ya shiga gidan mahaukaci ya saci na’urar DBD, ya kama gudu. Ashe mahaukacin ya gan shi, shi kuma sai ya dauki rimot…

Wani barawo ne ya shiga gidan mahaukaci ya saci na’urar DBD, ya kama gudu. Ashe mahaukacin ya gan shi, shi kuma sai ya dauki rimot ya bi shi a guje, barawo na gudu, mahaukaci na binsa har sai da barawon ya gaji tilis, ya tsaya. barawon ya fara ba da hakuri sai shi kuma mahaukacin ya ce: “Banza, rimot din na kawo maka!”

Daga Maman Suhailat, Kaduna