✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rai-kan-ga-rai

Wani Banufe ne ya je wajen walimar cin abinci, ya ga ana ta kawo abinci amma bai ga an kawo irin wanda yake sha’awa ba.…

Wani Banufe ne ya je wajen walimar cin abinci, ya ga ana ta kawo abinci amma bai ga an kawo irin wanda yake sha’awa ba. Can sai ya ce wa mai raba abincin: “Malam, don Allah babu rai-kan-ga-rai?” Mutumin ya ce shi bai fahimta ba, sai Banufe ya ce: “Koko da kuli-kuli nake so.”

Daga Ilyas Idris Fahad Suleja 08030777041