✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Putin Ba Zai Halarci Taron G20 Ba —Kremlin

Indonesiya ta yi hasashen Putin ba zai halarci taron na G20 da za gduanar a birnin Bali ba

Gwamnatin kasar Rasha ta ce Shugaba Vladimir Putin ba zai halarci Taron Kasashen Masu Karfin Tattalain Arziki (G20) ba.

Amma Fadar Kremlin ta bayyana cewa Ministan Harkokin Wajen kasar, Sergei Lavrov, zai halarci taron da za a gudanar a kasar Indonesiya.

Kakakin Fadar Kremlin, Dmitry Pesko ne ya bayyana hakan ga kamfanin dillancin labaran lasar (TASS) ranar Alhamis.

Tun da fari dai wani babban jami’in Indonesiya ya yi hasashen Putin ba zai halarci taron na G20 ba, wanda za a gudanr ranar 15 da 16 ga watan Nuwamba a lardin Bali da ke kasar.

%d bloggers like this: