✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Osinbajo ya ziyarci Numan

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya za ta nemo hanyar kawo karshen fadace-fadacen fulani makiyaya da manoma. Da yake jawabi jiya a…

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya za ta nemo hanyar kawo karshen fadace-fadacen fulani makiyaya da manoma.
Da yake jawabi jiya a garin Numan yayin da ya kai ziyara kauyukan da ’yan bindigar suka kai wa hari, Osinbajo ya ce ya fahimci cewa rikicin ya samo asali ne daga rashin daukar matakin magance tsawon gabar da ke tsakanin al’ummomin yankin.