✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Olamfik: Attajirin Japan ya yi wa ’yan kwallon Najeriya alkawarin Naira miliyan 11 kowannensu

Wani attajiri dan asalin Japan mai suna Takan ya yi wa kungiyar kwallon kafa ta Najeriya da aka fi sani da Dream Team alkawarin Dala…

Wani attajiri dan asalin Japan mai suna Takan ya yi wa kungiyar kwallon kafa ta Najeriya da aka fi sani da Dream Team alkawarin Dala dubu 30 kowannensu kwatankwacin Naira  Miliyan 11 da dubu 820 idan suka samu nasarar lashe lambar zinare a kwallon kafa a gasar Olamfik ta bana.