✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Obafemi Martins ya ziyarci Demba Ba a asibiti

Tsohon dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Obafemi Martins ya ziyarci dan kwallon kasar Senegal Demba Ba bayan da dan wasan gaban ya samu mummunar…

Tsohon dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Obafemi Martins ya ziyarci dan kwallon kasar Senegal Demba Ba bayan da dan wasan gaban ya samu mummunar karaya a kafa a ranar Lahadin da ta gabata.