✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Neman aure

dandolo ne ya je gidan surukinsa, ya ce masa: “Baba, na zo ne domin in nemi auren diyarka.” Shi kuwa sai ya amsa masa da…

dandolo ne ya je gidan surukinsa, ya ce masa: “Baba, na zo ne domin in nemi auren diyarka.” Shi kuwa sai ya amsa masa da cewa: “Zan ba ka auren diyata amma sai ka kawo mani akuya mai magana.” dandolo ya ce yanzu zai kawo masa wannan akuya. Bayan dan lokaci sai ga shi ya taho da akuya a daure. Ya kalli surukin nasa sai ya fara kiran sunayen watanni da Turanci da karfi, yana cewa: “January, February, March, April…” Sai ya saki akuyar, ita kuwa ta yi kuka, ta ce: “May!”
Daga Muhammad Shafi’u Ibrahim Ningi