✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nazarin kalaman azanci domin kyautata rayuwa (10)

Assalamu alaikum, ya ku ma’abuta karanta wannan mashahurin fili na Sinadarin Rayuwa. Bayan haka, yau mako na goma ke nan da muke nitso da ninkaya…

Assalamu alaikum, ya ku ma’abuta karanta wannan mashahurin fili na Sinadarin Rayuwa. Bayan haka, yau mako na goma ke nan da muke nitso da ninkaya cikin tambihi kan wasu fitattun kalamai da wasu magabata masu hikima da fasaha suka ambata, a lokuta mabambanta.