✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Naman biri

Wani Bazamfare ne aka kai shi Hidimar kasa a Kudu, rannan yana jin yunwa sai ya je wajen wata mai sayar da abinci ya saya.…

Wani Bazamfare ne aka kai shi Hidimar kasa a Kudu, rannan yana jin yunwa sai ya je wajen wata mai sayar da abinci ya saya. Da ya cinye sai ya koma gefe guda yana sakace, sai ya ce: “Madam naman naki bai dahu ba, sai ta ce: “Ka yi hakuri, biri ne sofo (naman tsohon biri ne).”
Daga Sanusi So Bindawa 08069449909