✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Likita 1 ke Duba Lafiyar Mutum 45,000 A Arewacin Najeriya

Ko ku san likitoci guda nawa muke da su a Najeriya baki daya?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ana ganin rashin kulawar da Gwamnatin Najeriya da albashin likitocinta, na ci gaba da sa su ficewa daga kasar, matakin da ke kara je fa rayuwar ’yan kasar a cikin hatsari. 

Ko ku san likitoci guda nawa muke da su a Najeriya baki daya?

Saurari shirin  Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin inda gizo ke saka.