More Podcasts
Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kuɗin da ake kashewa.
An saba a watan Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buɗa-baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na matsin tattalin arziki.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Azumi Ke Inganta Lafiyar Jiki
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Haihuwa
Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girken da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da kashe maƙudan kuɗaɗe ba.
Domin sauke shirin, latsa nan