✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Tabbatar Da Zaman Lafiya A Harkokin Zabe

Hanyar da za a wanzar da zaman lafiya tun daga yakin neman zabe, kada kuri’a har zuwa bayyana sakamako

More Podcasts

Daga yakin neman zabe, kada kuri’a zuwa bayyana wanda ya yi nasara, lokaci ne da akan samu hatsaniya.

Shin ta wace hanya za a wanzar da zaman lafiya daga wannan lokaci na yakin neman zaben 2023 har zuwa lokacin da za a kammala zaben? 

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkokin zaben.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan